Dear Affy (fim)

2020 fim na Najeriya

Dear Affy fim ne na ban dariya na soyayya na Najeriya na shekarar 2020 wanda Samuel Olatunji ya rubuta kuma ya ba da umarni.[1] Taurarin shirin sun hada da Toyin Abraham, Enyinna Nwigwe, Kehinde Bankole da Odunlade Adekola a cikin manyan jarumai. Sabuwar jaruma Bianca Udo, ta fara fitowa a fim a wannan fim.[2] Fim din ya fito r anar 14 ga Fabrairu 2020 wanda ya yi daidai da ranar soyayya kuma ya sami ra'ayoyi daban-daban daga masu suka.[3]

Dear Affy (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2020
Asalin suna Dear Affy
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara da romance film (en) Fassara
Harshe Turanci
During 110 Dakika
Wuri
Place Najeriya
Direction and screenplay
Darekta Samuel Olatunji (en) Fassara
'yan wasa
External links

Yan wasan shirin

gyara sashe

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Wata tsararriyar mace mai sha'awar fasaha wacce ke shirin aurin wani mutum mai burin sai ta fuskanci cikas da kalubale kwatsam bayan ta samu juna biyu bisa kuskure tun kafin aurenta. Hakan ya bata mata shirinta na tsare-tsare da dabaru sannan ta shiga wani aiki mai cike da kalubale na neman uban jaririn da ke cikinta.[4]

Kyaututtuka da Ayyanawa

gyara sashe
Shekara Kyauta Iri Mai karba Sakamako Madogara
2020 Best of Nollywood Awards Movie with the Best Comedy Dear Affy Lashewa [5]
Best Actor in a Lead role – English Eyinna Nwigwe Ayyanawa [6]
Best Actress in a Lead role –English Kehinde Bankole Ayyanawa
Movie with the Best Screenplay Dear Affy Ayyanawa
Movie with the Best Cinematography Ayyanawa
2022 Africa Magic Viewers' Choice Awards Best Actor in A Comedy Williams Uchemba Pending [7]
Best Actress in A Drama Kehinde Bankole Pending
Best Actor in A Drama Eyinna Nwigwe Pending
Best Lighting Designer Fei Mustapha Pending

Manazarta

gyara sashe
  1. "Dear Affy". VIVA Cinemas (in Turanci). Retrieved 2020-03-05.[permanent dead link]
  2. "Acting in 'Dear Affy' magical for me — Bianca Ugowanne". Vanguard News (in Turanci). 2020-02-09. Retrieved 2020-03-05.
  3. "'Dear Affy' Review: A Well-Executed Suspenseful Comedy From Samuel Olatunji". ODU News (in Turanci). 2020-02-11. Retrieved 2020-03-05.
  4. "Dear Affy" (in Turanci). Retrieved 2020-03-05.[permanent dead link]
  5. Augoye, Jayne (2020-12-07). "BON Awards: Laura Fidel, Kunle Remi win Best Kiss (Full List of Winners)" (in Turanci). Archived from the original on 7 December 2020. Retrieved 2021-06-13.
  6. Augoye, Jayne (2020-12-02). "2020 BON: Here are 5 nominees for 'Best Kiss' category" (in Turanci). Archived from the original on 2 December 2020. Retrieved 2021-10-11.
  7. "2022 Africa Magic Awards Nominees don land- See who dey list". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-26.