David Omand
Sir David Bruce Omand GCB (an haife shi 15 Afrilu 1947) tsohon babban ma'aikacin gwamnati ne na Biritaniya wanda ya yi aiki a matsayin Daraktan Hedikwatar Sadarwar Gwamnati (GCHQ) daga 1996 zuwa 1997.[1][2]
David Omand | |||||
---|---|---|---|---|---|
1997 - 2002 ← Richard Wilson, Baron Wilson of Dinton (en) - John Gieve (en) →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 15 ga Afirilu, 1947 (77 shekaru) | ||||
ƙasa | Birtaniya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Corpus Christi College (en) The Glasgow Academy (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | civil servant (en) | ||||
Employers | King's College London (en) | ||||
Kyaututtuka |
gani
|
Baya
gyara sasheAn haifi Omand a ranar 15 ga Afrilu 1947. Mahaifinsa, Bruce, shi ne Justice of the Peace. Omand ya yi karatu a Glasgow Academy da Corpus Christi College, Cambridge, yana samun digiri na tattalin arziki.[3]
Sana'a
gyara sasheOmand ya fara aikinsa a GCHQ. Bayan ya yi aiki a ma’aikatar tsaro na tsawon shekaru da dama, Omand an nada shi Daraktan GCHQ daga 1996 zuwa 1997. Mukaminsa na gaba shi ne Mataimakin Sakatare na dindindin a Ofishin Cikin Gida.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://news.bbc.co.uk/1/hi/uk_politics/8471091.stm
- ↑ https://fsclub.zyen.com/events/webinars/how-spies-think-ten-lessons-intelligence-cisi-tv-book-release/
- ↑ https://www.standard.co.uk/news/key-kelly-pair-helped-appoint-mi6-chief-7182119.html
- ↑ https://www.comec.org.uk/wp-content/uploads/2018/04/COMEC-Occasional-Paper-No-11.pdf