David Banda
Davi Banda (an haife shi ranar 29 ga watan Disamba 1983 a Zomba) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi wanda ya buga wasa a kulob ɗin Kamuzu Barracks FC na ƙarshe a gasar Super League ta Malawi.
David Banda | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Zomba (en) , 29 Disamba 1983 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Malawi | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 174 cm |
Sana'a
gyara sasheBanda ya fara aikinsa a garinsu na Zomba United. Bayan shekaru hudu, ya koma Red Lions na birni a shekarar 2007.[1] kuma ya koma kamuzu barracks fc a shekarar 2015.[2]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheDan wasan yana cikin tawagar kwallon kafa ta kasar Malawi kuma yana cikin tawagar gasar cin kofin kasashen Afrika ta shekarar 2010.[3] A ranar 11 ga watan Janairun 2010 ya zira kwallonsa ta farko a ragar tawagar kasar Algeria.[4] Ya buga wasanni 17 kasa da wasanni 6 na FIFA.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Außenseiter Malawi benennt Kader - CAF Afrika Cup - Afrika-Cup.de" . www.afrika-cup.de (in German). Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2018-05-17.
- ↑ "Kamuzu Barracks in Davie Banda boost - the Times Group Malawi" . 6 May 2015.
- ↑ "Malawi überrascht beim Afrika-Cup - Kurier" . Archived from the original on 2012-08-07. Retrieved 2010-01-11.
- ↑ Germany, kicker, Nürnberg. "Drogba & Co. treffen das Tor nicht" . kicker (in German). Retrieved 2018-05-17.
- ↑ "FIFA-Turniere Spieler & Trainer - Davie BANDA" . FIFA.com (in German). Archived from the original on July 4, 2009. Retrieved 2018-05-17.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Davi Banda at National-Football-Teams.com