Daniele Sommariva[1] [2] [3] an haife shi a ranar 18 ga watan Yuli a shekarar 1997 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar kwallon kafar Genoa[4] a Serie A.[5]

Daniele Sommariva
Rayuwa
Haihuwa Genoa, 18 ga Yuli, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Italiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Genoa CFC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Daniele_Sommariva
  2. https://www.transfermarkt.com/daniele-sommariva/profil/spieler/312773
  3. https://www.whoscored.com/Players/241021/Show/Daniele-Sommariva
  4. https://www.goal.com/en/player/daniele-sommariva/4b6mhmoeo78f8x928q2imp591
  5. https://www.soccer24.com/player/sommariva-daniele/MsjFcjtJ/