Daniel S. Hamermesh
Daniel Selim Hamermesh (an haife shi a watan Oktoba 20, shekara ta alif ɗari tara da arba'in da uku 1943 A.C).masanin tattalin arziki ne na ƙasar Amurka, kuma shi Farfesa a fannin ƙididdigar Tattalin Arziki wato (Emeritus)a harshen turancia Jami'ar Texas a Austin, Mataimakin Bincike a Ofishin Binciken Tattalin Arziki na Kasa, da Abokan shi masu Bincike a Cibiyar Nazarin Ma'aikata (IZA). A baya can farfesa a fannin tattalin arziki a ƙasar Royal Holloway, Jami'ar London da Jami'ar Jihar Michigan . Ya taba zama Babban Malami a Kwalejin Barnard .
Daniel S. Hamermesh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 Oktoba 1943 (81 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Morton Hamermesh |
Karatu | |
Makaranta |
Yale University (en) University of Chicago (en) |
Thesis director | Mark W. Leiserson (en) |
Dalibin daktanci |
Ronald Oaxaca (en) Caitlin Myers (en) Stephen Lich-Tyler (en) Edward A. Sayre (en) Stephen Ransom Barnes (en) Lisa Marie Dickson (en) Christy Spivey (en) Katie Lynn Raynor (en) Maria Gabriela Inchauste Comboni (en) Tsu-Yu Tsao (en) James M. McGibany (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tattala arziki da university teacher (en) |
Employers |
Princeton University (en) Jami'ar Harvard University of Texas at Austin (en) University of Michigan (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Econometric Society (en) |