Dandalin Tinubu
Tinubu Square | ||||
---|---|---|---|---|
tourist attraction (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Legas |
Filin Tinubu (tsohon filin shakatawa na Independence ), wuri ne Wanda aka kewaye shi, Broad Street, Tsibirin Lagos, Jihar Legas, Najeriya . A da ana kiranta da Ita Tinubu domin tunawa da Madam Efunroye Tinubu, dillalinyar bayi kuma babban 'yar kasuwa, kafin shugabannin Jamhuriyya ta Farko su mayar da ita Independence Square.
Filin an kewaye shi da ƙarfe ne tare da maɓuɓɓugan ruwa guda biyu masu gudana, kuma yana da furanni da bishiyoyi masu sanyaya wuri. Kuma yana dauke da mutum-mutumi Madam Tinubu a kan katako .
Hotuna
gyara sashe-
Mutum-Mutumin Orishas da ke a kusa da dandalin Tinubu
-
Dandalin Tinubu
Bayani
gyara sasheTarihi
gyara sasheA cewar wani masanin tarihi, shi ne wurin kotun shari'a ta farko wanda Kotun Koli ko Kotun Assizes ta maye gurbinsa a shekarar alif 1918, wanda shine kyakkyawan tsari.[1]
- ↑ "Tinubu Square: A befitting memorial to an Amazon The Nation Newspaper" (in Turanci). 2013-11-22. Retrieved 2022-10-28.