Dan Allsopp [1](an haife shi ne a ranar 13 ga watan fabrairu a shekara ta 1871 - ya kuma mutu ne a shekara ta alif 1921) Miladiyya (A.c),[2] shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ne na kumgiyar Nottingham forest da kungiyar kasa ta ingila Wanda ke taka Leda a matsayin Mai tsaron raga.[3]

Dan Allsopp
Rayuwa
Haihuwa Derby (en) Fassara, 1871
ƙasa United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa 1921
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Derby Junction F.C. (en) Fassara-
Nottingham Forest F.C. (en) Fassara1892-18992060
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Allsop ya buga wasansa na farko na gasar ga Nottingham Forest a Garin Ground a ranar 24 ga Disamba 1892 a cikin nasara da ci 3-1 da Wolverhampton Wanderers . A cikin gasa ta ƙarshe a West Bromwich Albion a ranar 16 ga Afrilu 1900, Forest ta yi rashin nasara da ci 8-0. [4]

Kwararren Baseball

gyara sashe

A cikin 1890 Allsopp ya buga wasan ƙwallon National League of Baseball of Great Britain.

Kididdigar sana'a

gyara sashe
Club[5] Season League United Counties League
Division Apps Goals Apps Goals
Nottingham Forest 1892-93 First Division 10 0 - -
1893-94 First Division 25 0 5 0
1894-95 First Division 27 0 7 0
1895-96 First Division 29 0 - -
1896-97 First Division 29 0 - -
1897-98 First Division 26 0 - -
1898-99 First Division 34 0 - -
1899-1900 First Division 26 0 - -
Total 206 0 12 0

Girmamawa

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.worldfootball.net/player_summary/dan-allsopp/
  2. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Dan_Allsopp
  3. https://www.worldfootball.net/player_summary/dan-allsopp/
  4. Empty citation (help)
  5. Smales, Ken (2006). Nottingham Forest The Official Statistical History. Pineapple Books.