Dimokaraɗiyya
Dimokaraɗiyya ko Damakwaraɗiyya (fassara “mulkin talakawa”), amma yanzu, tsari ne na gwamnati wanda kuma ýan kasa ke mulki ko su zaɓi wakilai a tsakanin su domin su kafa hukumar gudanarwa, kamar majalisar dokokin Dimokaraɗiyya an fara ta ne a 'Kasar Girika wanda wakilan ýan siyasa da aka zaba daga shaidun Kotu tsakanin ýan 'Kasa maza masu arziki da talakawa[1][2][3][4][5][6][7][8][9][10][11][12].
Dimokaradiyya | |
---|---|
form of government (en) da form of state (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | political system (en) |
Bangare na | Plato's five regimes (en) |
Has characteristic (en) | types of democracy (en) |
Tarihin maudu'i | history of democracy (en) |
Uses (en) | yin zabe da political participation (en) |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/democracy |
Hannun riga da | autocracy (en) |
Bisa ga mai ilimin siyasa Larry Diamond, dimokaradiyya tana da abubuwa hudu: (a) hanyar siyasa don zabe da kuma maye gurbin gwamnati ta tsarin zaben adalci da gaskiya; (b) gudumawar jamaá a matsayinsu na ýan 'Kasa cikin siyasa da ýancin rayuawa; (c) kariyar ýancin 'dan Adam na dukan ýan 'Kasa da (d) mulkin doka, wanda dokoki da hanyar da za a zatas da su dai-dai ga dukan ýan kasar.
A karni na biyar (5) kafin haifuwar Annabi Isah, a biranen tarayya ta Girika, an nuna tsarin siyasa wanda an fi sani da Athens, dimokaradiyya akasin sarauta ne,wato, 'mulkin dan yawa'. A rubuce wadannan bayanai akasin dimokaradiyya ne kuma an kauce wa manufar dimokaradiyya bisa ga tarihi. Tsarin siyasar Athens ta ba ýan Kasa ýanci mai adalci da su yantar da maza wajen siyasa, barori ba su da wannan ýancin shigar siyasa. A tarihin gwamnatin dimokaradiyya na dá da na zamani, zama dan wakili mai adalci ta kunshi yardan jamaá bayan an ci ainihin zabe da manyan mutane sun yi bisa ga yawancin siyasan yau bisa ga zaben raáyi a karnin 19, da na 20. Turai ta fara daga karni na 16, daga tsohowar tsakar Faransa da tsakar Latin.
An kwatanta dimokaradiyya da siffar gwamnati inda mutum daya ke da iko kamar ta mulkiya ko ikon kalilar mutane. Duk da haka, wadannan hamayyar da an gada daga mai ilimin falfasa na Girika na baki-biyu sabida gwamnatin yanzu na da siyasar hántsuná, mulkin kalila da ababan mulukiya. Mai suna Karl Popper, ya kuma bayyana Dimokaradiyya da kwatanci da mulkin kama karya ko zalunci, da sa hankali ga damar damar jamaá da su jagoranci shuwagabanensu da su hambarar da su ba tare da bukatan juyin mulki ba.
Manazarta.
gyara sashe- ↑ Locke, John. Two Treatises on Government: a Translation into Modern English. Quote:"There is no practical alternative to majority political rule – i.e., to taking the consent of the majority as the act of the whole and binding every individual. It would be next to impossible to obtain the consent of every individual before acting collectively ... No rational people could desire and constitute a society that had to dissolve straightaway because the majority was unable to make the final decision and the society was incapable of acting as one body."Google Books.
- ↑ "Definition of DEMOCRACY". www.merriam-webster.com (in Turanci). Retrieved 5 July 2018.
- ↑ Landman, Todd (2018). "Democracy and Human Rights: Concepts, Measures, and Relationships". Politics and Governance. 6 (1): 48. doi:10.17645/pag.v6i1.1186.
- ↑ Diamond, L., Lecture at Hilla University for Humanistic Studies 21 January 2004: "What is Democracy"; Diamond, L. and Morlino, L., The quality of democracy (2016). In Diamond, L., In Search of Democracy. London: Routledge. 08033994793.ABA.
- ↑ Przeworski, Adam (1991). Democracy and the Market. Cambridge University Press. pp. 10–14.
- ↑ Wilson, N.G. (2006). Encyclopedia of ancient Greece. New York: Routledge. p. 511. 08033994793.ABA.
- ↑ Barker, Ernest (1906). The Political Thought of Plato and Aristotle. Chapter VII, Section 2: G.P. Putnam's Sons.CS1 maint: location (link)
- ↑ Jarvie, 2006, pp. 218–19
- ↑ Staff writer (22 August 2007). "Liberty and justice for some". The Economist. Economist Group.
- ↑ Dahl, Robert A.; Shapiro, Ian; Cheibub, José Antônio (2003). The democracy sourcebook. Cambridge, Massachusetts: MIT Press. ISBN 978-0-262-54147-3. Details.
- ↑ Hénaff, Marcel; Strong, Tracy B. (2001). Public space and democracy. Minneapolis: University of Minnesota Press. ISBN 978-0-8166-3388-3.
- ↑ Kimber, Richard (September 1989). "On democracy". Scandinavian Political Studies. 12 (3): 201, 199–219. doi:10.1111/j.1467-9477.1989.tb00090.x.CS1 maint: ref=harv (link) Full text. Archived 2016-10-17 at the Wayback Machine