Daitu ya kasance kauye ne a karamar hukumar Giwa ta Jihar Kaduna.[1] Ta kafu ne tun zamanin Sarkin Zazzau Jatau a shakara ta 1806.

asibitin giwa

Tana Gundumar Kaɗage a ƙarƙashin dakacin Ƙundun acikin Gundumar Fatika a Masarautar Zazzau.

Mazauna garin

gyara sashe

Asalin mazauna garin Daitu Hausawa ne da Fulani, wadanda mafi yawan sana'o'insu shine noma da kiwo da dinki, saka, kira da wanzanci da sauransu.

Manazarta

gyara sashe