Daddy Showkey
Mawakin Najeriya
Daddy Showkey gogaggen mawakin Najeriya ne na galala. Salon kiɗansa ana kiransa dance ghetto ko kuma kawai ghetto. Ya shahara a Ajegunle a karshen shekarun 1990. An haife shi da suna John Odafe Asiemo amma an san shi da Daddy Showkey a duk faɗin Ghetto.[1][2][3][4][5] Ya fito ne daga Masarautar Olomoro a Isoko ta Kudu LGA na Jihar Delta.[6]
Daddy Showkey | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | John Odafe Asiemo |
Haihuwa | jahar Legas, 4 ga Augusta, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Mutanen Isoko |
Karatu | |
Harsuna | Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi da mai rubuta waka |
Sunan mahaifi | Daddy Showkey da Galala dancer |
Kayan kida | murya |
Wakokinsa
gyara sashe- 1996 "Diana"
- 1991 "Fire Fire"
- 2000 "The Name"
- 2011 "The Chicken"
- 2011 "Sandra"
- 2011 "Young girl"
- 2011 "Ragga Hip hop"
- 2011 "Asiko"
- 2011 "Mayazeno"
- 2011 "Girl's cry"
- 2011 "What's gonna be gonna be"
- 2011 "Welcome"
- 2011 "Ghetto Soldier"
- 2011 "Jehovah"
- 2011 "Dancing scene"
- 2017 "One Day"
- 2017 "Shokey Again"
Manazarta
gyara sashe- ↑ "I don't know why God is still keeping me alive —Daddy Showkey". Tribune.com.ng. Archived from the original on 3 November 2014. Retrieved 25 October 2014.
- ↑ "Daddy Showkey: My Life on the streets". Vanguard News. Retrieved 25 October 2014.
- ↑ "Visit My House And You'll Know If Am Broke - Daddy Showkey -NG Trends". NG Trends. Retrieved 25 October 2014.
- ↑ "I Was Abandoned After I Had an Accident – Daddy Showkey [interview]". Nigeriannewsdigest.com. Archived from the original on 25 October 2014. Retrieved 25 October 2014.
- ↑ "VIDEO INTERVIEW: The Second Coming of Daddy Showkey". Ng Tunes. Archived from the original on 25 October 2014. Retrieved 25 October 2014.
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2018/12/alex-ekubo-daddy-showkey-others-turn-brand-ambassadors/
- ↑ "Daddy Showkey's Songs In 2018", web.waploaded.com
- ↑ "Daddy Showkey – Showkey Again (Prod. Phat Beatz)", www.naijavibes.com