Cynthia Quartey (an haife ta ranar 3 ga watan Nuwamba 1965)[1] tsohuwar 'yar wasan Ghana ce wacce ta kware a wasan tsere.[2][3]

Cynthia Quartey
Rayuwa
Haihuwa 3 Nuwamba, 1963 (60 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 104 lb
Tsayi 150 cm

Ta wakilci ƙasarta a gasar wasan Olympics ta bazara a shekarar 1984 a Los Angeles, inda ta halarci tseren mita 4x100 wanda ta lashe lambar yabo.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. Cynthia Quartey Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Cynthia Quartey Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. Cynthia Quartey llc, Online media Ghana. "Ghana wins bronze at 2019 All Africa Badminton Mixed Team Champs :: Ghana Olympic Committee". ghanaolympic.org (in Turanci). Retrieved 2023-03-01.
  4. "Cynthia Quartey Bio, Stats, and Results" . Archived from the original on 2020-04-18.