Cynthia Aku
Cynthia Onyedikachi Aku (an haife ta ranar 31 ga watan Disamba, 1999) ƙwararriyar ’yar ƙwallon ƙafa ce ta Nijeriya, wacce ke buga wa ƙungiyar kwallon kafa ta Rivers Angels a gasar Firimiyar Mata ta Najeriya .[1] Aku ta wakilci Najeriya a matakin matasa, kafin ta fara buga wasa a wata babbar kungiyar.[2]
Cynthia Aku | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 31 Disamba 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kariyan ta
gyara sasheA gasar cin kofin mata na WAFU Zone B na 2019, an zabe ta a matsayin yar wasan kwallon kafa a wasan da Najeriya ta doke Niger da ci 15-0.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Cynthia Aku". EuroSport. Retrieved 2019-07-21.
- ↑ Ogala Emmanuel (2014-02-22). "Women U-21 World Cup: Coach Nkiyu names 25 for Nigeria". Premium Times. Retrieved 2019-07-21.
- ↑ "Super Falcons thrash Niger 15-0 to reach semifinals of 2019 WAFU Women's Cup". Pulse. May 12, 2019. Retrieved 2019-07-21.
- ↑ "Tochukwu Oluehi not included in Nigeria's WAFU Women's Cup squad". Goal.com. May 6, 2019. Retrieved 2019-07-21.