Cindy Swanepoel
Cindy Swanepoel (an haife ta ranar 15 ga watan Disamba, 1981) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a cikin shahararrun jerin shirye-shiryen Generations, Binnelanders da Egoli: Place of Gold.[2]
Cindy Swanepoel | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Krugersdorp (en) , 15 Disamba 1981 (42 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
Nauyi | 56 kg |
Tsayi | 168 cm |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm6740991 |
Rayuwa ta mutum
gyara sasheAn haife ta ranar 15 ga Disamba 1981 a Krugersdorp, Transvaal, Afirka ta Kudu kuma ta girma a Pretoria. A lokacin da take makarantar sakandare, ta zauna a Cape Town kuma ta yi karatu a makarantar sakandare ta Durbanville. A shekara ta 2003 ta sami digirin farko BA a fannin Drama daga Jami'ar Stellenbosch .
Ayyuka
gyara sasheTheater plays
gyara sashe- Kringe in ʼn Bos
- 'n Tyd om Lief te Hê
- Houtkruis: Die Musical
- Dalliances
- The Crucible
- Curl up and Dye
- My Boetie se Sussie se Ou
- Equus
- Drif
- Mysterious Skin
Filmography
gyara sasheYear | Film | Role | Genre | Ref. |
---|---|---|---|---|
2020 | Binnelanders | Dr. Annelize Roux- Koster | TV series | |
2020 | Proesstraat | TV series |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Passion for children theater grind Cindy for whistle whistle". maroelamedia. 2020-11-28. Retrieved 2020-11-28.
- ↑ "Cindy Swanepoel bio". briefly. 2020-11-28. Retrieved 2020-11-28.