Cin hanci
Cin Hanci ko Rashawa shine abin da ake bawa wani mai mulki ko ma'aikaci Gwanatin ko kuma wani mutum imma kudi ko abin da ya yi kama da kudin dan a danne haki ko tozarta wani ko yin abin da bai cancantaba. kamar yanda ake bawa yan sanda ko costom ds cin hanci.
Yaduwar cin hanci
gyara sasheCin hanci yazamo ruwan dare game duniya ga mutane ya shiga ko Ina kamar hantsi leka gidan kowa domin kuwa ya leka gidan kowa ga mutane da yawa, bayar da hanci ita ce hanya mafi sauki ta kauce wa fitina ko kuma samun biyan bukata, sai dai fa na takaitaccen lokaci ne. Cin hancin sunmishi suna dayawa kamar a kasar najeriya kusan kowane Yare da yanda suke kiranshi misali,
Illar cin hanci
gyara sasheWannan kan durkusar da tsarin zamantakewa da tattalin arzikin kasashe. Wannan salsala, na nuna cewa ko da shike bankado almundahana na da hatsari abu ne mai yiwuwa. Masu sauraro zasu koyi cewa cin hanci da rashawa na tattare da illoli da yawa, kana kuma su koyi yadda zasu iya cimma bururrukansu ba tare da sun yada mutuncinsu ba.
Tambaya anan itace menene dalilan dake jawo cin hanci darashawa.
Na daga ciki shine fita daga dabi'u da tsoho da tsarinda iyaye da kakanni suka barmu akai.Ada can kowani irin yarene kokabina Kai kanada dabi'u daka gada daga magabatanka masu kyau, kuma dole a tabbatar da cewa na halas ne amma a yau ba'adamuba Sam kotaya sukazo wannan yana daga cikin abunda yasa mutum zai ci hanci don ya wadatar da kansa kotaya.[1][2][3][4][5].
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://whistleblowersblog.org/subscribe/gclid=EAIaIQobChMIuuvniM3u8QIVkcx3Ch3yqgEAEAAYASAAEgIRifD_BwE[permanent dead link]
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Political_corruption
- ↑ https://aminiya.dailytrust.com/yaki-da-cin-hanci-da-rashawa-a-najeriya-nazari-a-mahangar-musulunci-2-2
- ↑ nigerian economy and politics.
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/topics/ckdxnk064zwt