Cibiyar Kasuwanci da Masana'antu ta Jeddah

Cibiyar Kasuwanci

Cibiyar Kasuwanci da Masana'antu ta Jeddah ( JCCI ) ita ce cibiyar kasuwanci a birnin Jeddah, Saudi Arabia.[1][2][3]

Cibiyar Kasuwanci da Masana'antu ta Jeddah
chamber of commerce (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Saudi Arebiya

JCCI ɗaya ce daga cikin tsofaffin ƙungiyoyin kasuwanci da ayyuka a Saudi Arabiya.[ana buƙatar hujja]

An kafa Cibiyar bisa dokar sarauta mai kwanan watan Janairun shekara ta 1946. Tun daga wannan lokacin, tare da kokarin zama na 20 na kwamitin gudanarwa, majalisar tana hidima ga tattalin arzikin ƙasa da kuma 'yan kasuwa, hakan, na ba da gudummawa ga ci gabanta gami da bunƙasa.[4]

Fitattun mutane

gyara sashe

Duba kuma

gyara sashe
  • Dandalin Tattalin Arziki na Jeddah
  • Jiddah
  • Jerin kamfanoni masu rijista

Manazarta

gyara sashe
  1. "Jeddah Chamber". Gov.sa. Saudi Arabia. Archived from the original on 26 July 2021. Retrieved 26 July 2021.
  2. "Jeddah Chamber of Commerce and Industry". Zawya Companies. Zawya. 30 August 2020. Retrieved 26 July 2021.
  3. "Jeddah Chamber of Commerce & Industry". Terrell Group. Retrieved 26 July 2021.
  4. "About the Chamber". Saudi Arabia: JCCI. Archived from the original on 2019-06-24. Retrieved 2015-08-12.
  5. "ﻨﻅﺭﺓ ﻋﺎﻤﺔ". Archived from the original on 2013-09-18. Retrieved 2013-09-28.