Cibiyar Kare Hakkin Dan Adam da Dimokuradiyya a Afirka.
Cibiyar Kare Hakkin Dan Adam da Dimokuradiyya a Afirka (CHRDA). Kungiya ce ta kare hakkin dan adam, da ke rubuce-rubuce game da take hakkin dan adam, kuma tana inganta hakkin dan adam a Afirka, tare da mai da hankali kan kasar Kamaru, inda kungiyar ta fara.
Cibiyar Kare Hakkin Dan Adam da Dimokuradiyya a Afirka. | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ma'aikata |
chrda.org |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.