Christopher Perle (an haife shi a ranar 17 ga watan Disamba 1974) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. Ya wakilci tawagar kasar Mauritius a matakin kasa da kasa, inda ya zura kwallaye 11.[1]

Christopher Perle
Rayuwa
Haihuwa Moris, 17 Disamba 1974 (49 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  SC Paderborn 07 (en) Fassara1998-2000140
Olympique de Moka (en) Fassara2000-2000
  Mauritius men's national football team (en) Fassara2000-2007
La Passe FC (en) Fassara2001-2001
Olympique de Moka (en) Fassara2002-2002
La Passe FC (en) Fassara2003-2003
La Passe FC (en) Fassara2003-2004
US Stade Tamponnaise (en) Fassara2004-2005
US Stade Tamponnaise (en) Fassara2005-2005
SS Jeanne d'Arc (en) Fassara2006-2007
SS Jeanne d'Arc (en) Fassara2006-2006
Curepipe Starlight SC (en) Fassara2007-2010
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Perle ya taka leda a kasashen waje tare da kungiyoyin SC Paderborn (Jamus), La Passe FC (Seychelles), US Stade Tamponnaise da SS Jeanne d'Arc.[2] A tawagar kasar Mauritius, ya buga wasanni 50 inda ya zura kwallaye 11 a raga. [3]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Christopher Perle at National-Football-Teams.com
  • Christopher Perle at WorldFootball.net


Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Christopher Perle Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Jhuboo, Rehade (20 October 2022). "Ancienne gloire du football : Christopher Perle veut devenir entraîneur qualifié" . 5-Plus Dimanche (in French). Retrieved 20 October 2022.
  3. "Christopher Perle - International Appearances" . RSSSF . Retrieved 20 October 2022.