Christine Adjahi Gnimagnon
Christine Adjahi Gnimagnon (an haife ta a shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da arba'in da biyar 1945) marubuciya ce daga ƙasar Benin. [1] [2]
Christine Adjahi Gnimagnon | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zounzounmè (en) , 1945 (78/79 shekaru) |
ƙasa | Benin |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
An haifi Christine Adjahi a shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da arba'in da biyar 1945 a Zounzonmey, wani ƙaramin ƙauye na Abomey, Bénin. [3]
Wallafe-wallafe
gyara sashe- Do Massé: Contes fons du Bénin. Paris: L'Harmattan, 2002. (124p.). 08033994793.ABA.
- Le Forgeron magicien. Paris: L'Harmattan, 2008. (62p.). 08033994793.ABA.
Manazarta
gyara sashe- ↑ University of Western Australia
- ↑ Céline Kula-Kim, Les Africaines en situation interculturelle, Harmattan, 2000. pp.23ff
- ↑ Library of Congress name authority file