Christian Bubalović
Christian Bubalović (an haife shi 9 ga Agusta 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na Floridsdorfer AC.[1][2] Yana da takardar shaidar zama ɗan ƙasar Austriya da Croatia.[3]
Christian Bubalović | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Austriya, 9 ga Augusta, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Austriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |