Christelle Tchoudjang Nana (an haife ta a ranar 7 ga watan Yuli 1989) 'yar wasan ƙwallon raga ce ta Kamaru.

Christelle Tchoudjang Nana
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 7 ga Yuli, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Nauyi 80 kg
Tsayi 1.84 m

Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru kuma ta buga wa VBC Chamalières wasan a shekarar 2014. Ta kasance cikin tawagar ƙasar Kamaru a gasar kwallon raga ta mata ta FIVB a Italiya a shekarar 2014. [1]

Kungiyoyi gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.