Chris Iheuwa ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, mai shirya fina-finai kuma ɗaya daga cikin jagororin masana'antar Nollywood.[1][2] Shi ne mataimakin shugaban ƙungiyar Actors Guild of Nigeria.[3] An san shi dalilin Irin rawar da ya taka a cikin Rattle Snake (1995), Phone Swap (2012), Joba (2019), The Second Bed (2020), La Femme Anjola (2020), Stranger (2022).[2][3][4]

Chris Iheuwa
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Jami'ar Lagos
Matakin karatu Digiri
master's degree (en) Fassara
Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da darakta
IMDb nm4256192

Ilimi gyara sashe

Ya yi digirinsa na farko a fannin wasan kwaikwayo a Jami'ar Ibadan da digiri na biyu a Jami'ar Legas.[2][3]

Rigimar sace mutane gyara sashe

An kusa sace Iheuwa a shekarar 2021. An yaudare shi zuwa wani wuri da ba a san ko ina ba a birnin Fatakwal inda daga karshe ƴan sanda suka ceto shi.[5]

Fina-finai gyara sashe

Suna Shekarar da aka shirya Bayani
Ran Mi Lowo (Help Me) 2022
Sistá 2022
A True Blue June 2022
The Wildflower 2022
Barrister Tosan
Blood Sisters 2022 TV mini series
Strangers 2022
Quit Notice 2022
What Happened at St James 2021
Movement Japa 2021 TV series
Progressive Tailors Club 2021
Charge and Bail 2021
13 Letters 2021
Shadow Parties 2021
Locked 2021
Prophetess 2021
La Femme Anjola 2021
Poor-ish 2021
Nkiru Special 2021
The Cleanser 2021
Introducing the Kujus 2020
Daddy's Princess 2017
Render to Caesar 2014
Phone Swap 2012
Karishika II 1999
Rattlesnake 3 1999
Owo Blow 1997
Rattlesnake 2 1995
Rattlesnake 1995

Manazarta gyara sashe

  1. "Why Nollywood filmmakers still make money ritual movies - Actor, Chris Iheuwa". GhanaWeb (in Turanci). 2022-04-22. Archived from the original on 2022-08-03. Retrieved 2022-08-03.
  2. 2.0 2.1 2.2 Ogala, George (2022-04-22). "Why Nollywood filmmakers still make 'money ritual' movies - Actor, Chris Iheuwa". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
  3. 3.0 3.1 3.2 "Nollywood actor Chris Iheuwa clocks 50 - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
  4. "Nollywood actor Chris Iheuwa clocks 50 - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  5. "How I escaped from ritualists, by actor Chris Iheuwa". The Nation Newspaper (in Turanci). 2021-06-07. Retrieved 2022-08-03.