Christopher Maurice Brown (An haife shi a ranar 5 ga watan Mayu, A shekarar 1989) mawakin kasar Amurka ne, marubcin waka,dan'rawa kuma mai shirin fim.

Chris Brown
Rayuwa
Cikakken suna Christopher Maurice Brown
Haihuwa Tappahannock (en) Fassara, 5 Mayu 1989 (34 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Ma'aurata Rihanna
Karrueche Tran (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Essex High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta waka, rapper (en) Fassara, mai rawa, Jarumi, mai tsara da collector (en) Fassara
Tsayi 185 cm
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Michael Jackson
Artistic movement contemporary R&B (en) Fassara
hip hop music (en) Fassara
pop music (en) Fassara
rawa
urban contemporary (en) Fassara
pop rap (en) Fassara
Afrobeat
Yanayin murya tenor (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa RCA Records (en) Fassara
Jive Records (en) Fassara
IMDb nm2093097
chrisbrownworld.com

An haife shi a Tappahannock, Virginia,yana daga cikin masu waka a cocin su,da kuma yin waka da rawa a wasu wurare na matasa. Ya kulla yarjejeniya da Jive Records a shekarar 2004,Brown yasaki album dinsa a shekarar data biyo baya. An zabe ta na biyu a US Billboard 200 sannan daga bisani ya samu tabbacin daga Recording Industry Association of America (RIAA), inda ya saida Kofi sama da miliyan uku a duk duniya gaba daya.[1] tare da fitar da wakar sa guda na farko "Run It!" Wanda tazama na daya a US Billboard Hot 100,Brown yazama jarumi na farko namiji amatsayin jagora tun bayan Diddy a shekarar 1997 da yasamu wakar sa kwara daya ta farko ta kai sama chart din.Album dinsa na biyu Exclusive (2007) spawned his second Hot 100 number one "Kiss Kiss",kari da "With You" da kuma "Forever".The album was also certified double platinum by the RIAA.Hakan yakarawa kasuwancin yin wakansa shi kadai kasuwa,Brown yafito acikin wakoki da dama kamar "No Air",tare da mawaki Jordin Sparks,"Shortie Like Mine" tare da raffa Bow Wow da kuma "Shawty Get Loose" tare da Lil Mama da T-Pain. Wakokin an zabe su na uku, da na tara,na goma da kuma na takwas a US Billboard Hot 100 respectively.[2][3][4] Album din sq na ukuGraffiti yafitar da ita a karshen wannan shekarar, wanda yahada da na sama daga cikin wakokinsa dai-daiku"I Can Transform Ya".Album din Brown na hudu F.A.M.E. (2011) tazama na farko data kai na daya q Billboard 200; ta kere sauran wakokin sa "Yeah 3x", "Look at Me Now", da "Beautiful People". F.A.M.E. kuma da ita yasamu kyautar Grammy Award for Best R&B Album na farko a 54th Grammy Awards.[5] Album din sa na biyar Fortune yafitar da ita a shekarar 2012, tare da X, Royalty da kuma Heartbreak on a Full Moon wanda suka fita a shekarun da suka biyo baya, dukkanin su sun kai na 5 a saman Billboard 200 charts.[6]

Bayan aikinsa a bangaren wake-wake, Brown ya shiga shirin yin fina-finai. A shekarar 2007'[7], ya fito a cikin shirin fim dinsa na farko Stomp the Yard, kuma yafito amatsayin bako acikin jerin shirye-shiryen wasannin telebijin na The O.C.. Wasu fina-finai da Brown ya fito aciki sun hada da This Christmas (2007), Takers (2010), Think Like a Man (2012), da kuma Battle of the Year (2013).

A shekarar 2009, Brown yasamu mayar da hankalin mutane akansa na musamman, sannan bayan an same sa da zargin felony akan tsohuwar budurwar sa, mawakiya Rihanna; an yanke masa dauri a gidan jaru na shekara biyar a zaman Kira da kuma watanni shida akan yin ayyukan jama'a.[8].

Brown ya saida sama da miliyan 100 na rikodin dinsa a duk duniya, making him one of the world's best-selling music artists.[9] A dukkanin aikin sa, Brown has won several awards, tareda Grammy Award, 15 BET Awards, 4 Billboard Music Awards, da 6 Soul Train Music Awards. According to Billboard, Brown shine yazama bakwai wadanda suka fi yawan Hot 100 shiga cikin chart da guda 90.[10].

Manazarta gyara sashe

  1. "Biography", People, archived from the original on August 30, 2016, retrieved October 18, 2016
  2. [BillboardURLbyName "Billboard – Updated Album Charts from the most Trusted Music Magazine"] Check |url= value (help). Billboard. Unknown parameter |chart= ignored (help); Unknown parameter |artist= ignored (|others= suggested) (help)
  3. Shortie like Mine Chart Track. ACharts.Retrieved August 16, 2008.
  4. Lil Mama and Chris Brown – Shawty Get Loose – Music Charts. Accharts.'.' Retrieved August 16, 2008.
  5. McDonnell, Evelyn. "Chris Brown rises with 'F.A.M.E.' three years after arrest". Los Angeles Times.
  6. Platon, Adelle (November 24, 2015). "Chris Brown Reveals New 'Royalty' Release Date". Billboard. Retrieved November 26, 2015.
  7. "Chris Brown". 2021-12-27. Archived from the original on 2021-05-20.
  8. Settlement reached in Chris Brown's alleged beating of Rihanna, Los Angeles Times, June 22, 2009
  9. Holland, Rebecca (June 7, 2018). "Chris Brown Net Worth: 5 Fast Facts You Need to Know". Heavy.com. Cite has empty unknown parameter: |1= (help)
  10. Trust, Gary. "Drake's 'God's Plan' Leads Billboard Hot 100, Bebe Rexha & Florida Georgia Line's 'Meant to Be' Rises to No. 2". Billboard.