Chou Tzu-yu ( Haihuwa 14 ga watan Yuni, 1999), wacce akafi sani da Tzuyu, sananniyar mawaƙiyar Taiwan ce, amman tana zama a Koriya ta Kudu, mamba ce a kungiyar yan matan K-pop, a karkashin kampanin JYP Entertainment, itace sarauniyar jaruman yan matan Asiya, kuma shahararriyar yar asiya mai wakan zamai, wanda kuma a turance ake kira da (Pop music)[1][2][3][4][5][6][7]

Tzu-yu (2018)
Chou Tzu-yu
Rayuwa
Haihuwa East District (en) Fassara, 14 ga Yuni, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Taiwan
Harshen uwa Sinanci
Karatu
Makaranta Hanlim Multi Art High School (en) Fassara
Seoul Overseas Chinese High School (en) Fassara
Harsuna Standard Taiwanese Mandarin (en) Fassara
Korean (en) Fassara
Harshen Japan
Turanci
Sana'a
Sana'a mai rawa, pop singer (en) Fassara, model (en) Fassara da mawaƙi
Mamba Twice (en) Fassara
Artistic movement K-pop (en) Fassara
J-pop (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa JYP Entertainment (en) Fassara
IMDb nm9390217

Manazarta gyara sashe

  1. "周子瑜家境優渥 父母擁3間醫美診所". Apple Daily (in Harshen Sinanci). Retrieved February 12, 2019.
  2. Gloria Chan (16 January 2016). "Who is the 16-year-old girl at the centre of a political storm ahead of Taiwan's presidential poll?". South China Morning Post.
  3. "[네이버 연예] 아이엠그라운드, 트와이스 소개 하기!". Naver (in Harshen Koreya). Naver Corp. Retrieved September 24, 2017.
  4. "周子瑜返台考試 陸網友也關心". China Times (in Harshen Sinanci). China Times Inc. Retrieved October 21, 2017.
  5. "Girl group TWICE's Tzuyu passes exam to qualify middle school education". Yonhap News. Yonhap News Agency. Retrieved September 4, 2016.
  6. Yi, Sohui (April 13, 2016). "JYP 측 "쯔위 한림예고 합격, 등교 시기 논의 중"". News Way (in Harshen Koreya). News Way Corp. Retrieved April 18, 2016.
  7. "트와이스 쯔위 채영, 졸업 꽃다발 안고 환한 미소 "활동 더 집중할 것"". Naver (in Harshen Koreya). Seoul Newspaper. Retrieved February 12, 2019.