Chisom Promis Dike dan majalisar dokoki ne na Najeriya mai wakiltar mazabar Eleme, Tai da Oyigbo na jihar Rivers a majalisar wakilai.

Chisom Dike
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

16 Satumba 2021 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 16 Satumba 2021
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Dike, dan jam’iyyar PDP ne kuma dan majalisar jiha mai wakiltar mazabar Oyigbo a majalisar dokokin jihar Ribas kafin ya lashe zaben majalisar dokoki ta kasa a 2019.[1]

Bayan rantsar da shi a matsayin dan majalisar tarayya, Dike ya gabatar da kudirin binciken wata gobara da ta tashi a bututun mai na NNPC a Kom Kom da lzuoma na karamar hukumar Oyigbo ta jihar Rivers. Yan majalisar dai sun amince da kudirin inda suka kafa kwamitin wucin gadi domin gudanar da bincike a kan lamarin.[2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. Edozie, Victor; Harcourt, Port (2019-03-02). "Here is the list of House of Representatives members from Rivers State". Daily Trust. Archived from the original on 2019-07-12. Retrieved 2019-07-12.
  2. "Rivers Rep dumps PDP for APC | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2021-09-16. Retrieved 2022-02-22.
  3. News, The Realm (2019-07-09). "Reps probe Rivers pipeline explosion following Hon. Chisom Dike's motion". The Realm News. Archived from the original on 2019-07-12. Retrieved 2019-07-12.