China Southern Airlines

China Southern Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Guangzhou, a ƙasar Sin. An kafa kamfanin a shekarar 1988. Yana da jiragen sama 616, daga kamfanonin Airbus, Boeing, Comac da Embraer.

Group half.svgChina Southern Airlines
CZ - CSN
B-6138@PKX (20190513092942).jpg
Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da public company (en) Fassara
Ƙasa Sin
Ƙaramar kamfani na
Reward program (en) Fassara Sky Pearl Club (en) Fassara
Used by
Mulki
Hedkwata Guangzhou da Guangzhou
Tsari a hukumance joint-stock company (en) Fassara
Mamallaki na
Stock exchange (en) Fassara New York Stock Exchange (en) Fassara, Shanghai Stock Exchange (en) Fassara da Hong Kong Exchanges And Clearing Ltd (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1991
Founded in Guangzhou

csair.com


Facebook icon 192.pngTwitter Logo.pngInstagram logo 2016.svg