Chikondi Banda (28 ga watan Disamba 1979 - 8 ga watan Agusta 2013) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi, wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Chikondi Banda
Rayuwa
Haihuwa Blantyre (en) Fassara, 28 Disamba 1978
ƙasa Malawi
Mutuwa 8 ga Augusta, 2013
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Zazzaɓin cizon Sauro)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Big Bullets F.C. (en) Fassara1999-2006
  Malawi men's national football team (en) Fassara2000-200151
Michiru Castles (en) Fassara2007-2007
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya


Banda ya buga wasan ƙwallon ƙafa a kulob ɗin Big Bullets da Castles Michiru. [1]

Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Malawi a shekara ta 2000, inda ya samu jimillar wasanni 7, [1] gami da fitowa a wasa daya na cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA. [2]

Rashin lafiya da mutuwa

gyara sashe

Banda ya mutu a ranar 8 ga watan Agusta 2013, saboda zazzabin cizon sauro, yana da shekaru 33. [3]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Shi ne mahaifin dan wasan kwallon kafa Peter Banda. [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Chikondi Banda at National-Football-Teams.com Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  2. Chikondi BandaFIFA competition record
  3. Jeremy Kadewere (8 August 2013). "Ex-Malawi football star Chikondi Banda dies" . Nyasa Times. Archived from the original on 11 August 2013. Retrieved 8 August 2013.
  4. "PETER BANDA SAYS JOINING MOLDOVA CHAMPIONS SPRINGBOARD FOR CAREER IN EUROPE" . en.africatopsports.com.