Chaskele
Chaskele wasa ne na bat-da-ball da ake yi tsakanin ƙungiyoyi biyu na 'yan wasa biyu.[1] Wasan Ghana ne da yara ke bugawa kuma yana kama da wasan kurket.[2][3][4] Ana yin ƙwallon ne da gwangwani da aka niƙa kuma ana amfani da sanda a matsayin birbira.[3]
Chaskele | |
---|---|
wasa | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | bat-and-ball game (en) da Kurket |
Ƙasa da aka fara | Ghana |
Yadda ake wasa
gyara sasheAna wasa da Chaskele da gwangwani da aka niƙa, sanda, tayar mota ko guga.[5] Ƙananan 'yan wasa biyu za su iya fara wasan, ɗaya yana farawa a matsayin mai tsaron gida kuma ɗayan, mai zura kwallo. Mai tsaron gida shi ne kuma ya tabbatar da abokin hamayyar bai jefa kwallon a cikin guga ko taya mota don cin nasara ba.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Online, Peace FM. ""I Played Chaskele And Climbed Trees" - Michelle Attoh | General Entertainment | Peacefmonline.com". www.peacefmonline.com. Retrieved 2019-02-25.
- ↑ "An Old Game, a Long Wait and a New Dream: How Chaskele Will Push Ghanaian Animation Forward". Squid Mag (in Turanci). 2019-02-19. Retrieved 2019-02-25.
- ↑ 3.0 3.1 "10 games that would've probably won Team Ghana gold at the Olympics". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2016-08-12. Retrieved 2019-02-25.
- ↑ 4.0 4.1 "These are the 10 childhood games in Ghana we can't forget". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2018-08-24. Retrieved 2019-02-26.
- ↑ "An Old Game, a Long Wait and a New Dream: How Chaskele Will Push Ghanaian Animation Forward". Squid Mag (in Turanci). 2019-02-19. Retrieved 2019-02-25.