Wasa Wasai dai na nufi duk wani abunda zai iya faɗakarwa kuma tsoratarwa ko bada nishaɗi walau ƙirƙirar shi akayi ko kuma ya taɓa faruwa to Shine wasa, wasa dai zamu iya cewa kamar ba'a ce to amman ya bambanta da ba'a domin shi wasa wani lokaci akan shirya shi ne kamar wata rayuwa da aka taɓa yin ta, kuma wasa na kasancewa a tsakanin mutane dake da dangantaks ta kusa da juna misali kamar ɓangaren dan'uba da ɓangaren dan'uwa mace.

Wikidata.svgwasa
Paul Cézanne, 1892-95, Les joueurs de carte (The Card Players), 60 x 73 cm, oil on canvas, Courtauld Institute of Art, London.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na entertainment (en) Fassara da play (en) Fassara
Bangare na Al'ada
Karatun ta game studies (en) Fassara
Nada jerin list of games in game theory (en) Fassara, list of games by alphabetical order (en) Fassara da list of games by genre (en) Fassara
Gudanarwan player (en) Fassara
Stack Exchange site (en) Fassara https://gaming.stackexchange.com
Wasan yara

Amfanin wasaGyara

 
wasa

Amfanin wasa dai a fili yake domin yana bada nishaɗi, farin ciki, kaucewa fadawa wasu halaye, ilmantarwa da dai sauran su. [1]

ManazartaGyara

  1. https://tryengineering.org/ha/uncategorized/phet-interactive-simulations/