Charles Louis Joseph Vandame
Charles Louis Joseph Vandame (an haife shi ranar 4 ga watan Yunin 1928) ɗan Jesuit ne na Faransa, wanda aka naɗa shi a matsayin firist a ranar 7 ga watan Satumban 1960. Ya kasance Archbishop na N'Djamena daga naɗinsa a shekarar 1981 har zuwa ritaya a ranar 31 ga watan Yulin 2003. Sai kuma ɗan ƙasar Chadi Matthias N'Gartéri Mayadi.[1]
Charles Louis Joseph Vandame | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Faransa |
Sunan asali | Charles Vandame |
Suna | Charles, Louis da Joseph |
Sunan dangi | Vandame |
Shekarun haihuwa | 4 ga Yuni, 1928 |
Wurin haihuwa | Colombes (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | Catholic priest (en) da Catholic bishop (en) |
Muƙamin da ya riƙe | Roman Catholic Archbishop of N'Djamena (en) |
Ilimi a | Lycée Saint-Louis-de-Gonzague (en) |
Addini | Cocin katolika |
Religious order (en) | Society of Jesus (en) |
Consecrator (en) | John Paul na Biyu, Eduardo Martínez Somalo (mul) da Lucas Moreira Neves (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.