Chadra, Chadi
Wuri ko yanki a Barh El Gazel, Chadi
Chadra, Chedra, ko Cheddra ƙauye ne a cikin Bahr el Gazel (yankin Chadi), mai nisan kilomita 174 (mil 108) daga arewa maso gabashin N'Djamena.[1]A shekara ta 2009, yawan mutanen Chadra ya kasance dubu 54,072, wanda ya ƙunshi maza 27,656 da kuma mata 26,416.[2]
Chadra, Chadi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
Region of Chad (en) | Bahr el Gazel | |||
Department of Chad (en) | Q16304124 | |||
Babban birnin |
Yanayi
gyara sasheTsarin rarrabuwar yanayi na Köppen-Geiger ya keɓanta Chadra a matsayin hamada mai zafi (BWh). A Chadra, matsakaicin zafin jiki na shekara shine 29.7 °C (85.5 °F). Matsakaicin ruwan sama kimanin 142 millimetres (5.6 in).[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Chedra: Chad". National Geospatial-Intelligence Agency. Retrieved November 16, 2017.
- ↑ "Deuxième Recensement Général de la Population et de l'Habitat - INSEED" (PDF). p. 14. Archived from the original (PDF) on 2017-11-18.
- ↑ "Climate: Cheddra". Climate-Data.org.