Celiwe Thandazile Nkambule (an haife ta a ranar 19 ga watan Fabrairun shekara ta 1993) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Liswati wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Young Buffaloes FC da ƙungiyar mata ta Eswatini.[1][2]

Celiwe Nkambule
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Eswatini
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kulob din gyara sashe

Nkambule ta buga wa Young Buffaloes wasa a Eswatini.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Nkambule ta buga wa Eswatini a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta COSAFA guda biyu (2020 da 2021).[1]

Bayani gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Celiwe Nkambule". Global Sports Archive. Retrieved 14 October 2021.
  2. "NKAMBULE CELIWE THANDAZILE". FITEQ. Retrieved 14 October 2021.