Catherine Musonda (an haife ta a ranar 20 ga watan Fabrairu ta shekarar 1998) ' ta kasance yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta kasar Zambiya kuma wacce mai tsaron gida ce ga Indeni Roses da kuma ƙungiyar mata ta kasar Zambia .

Catherine Musonda
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 20 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Zambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Q120491405 Fassara-Disamba 2023
  Zambia women's national association football team (en) Fassara2021-130
Q109453743 Fassaraga Janairu, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 170 cm
Catherine Musonda
Catherine Musonda acikin foss
Catherine Musonda
Catherine Musonda

Manazarta

gyara sashe
"Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF. Retrieved 10 March 2020.
"Lusaka stalemate enough for Zambia". CAF. 8 April 2018. Retrieved 10 March 2020.
"Zambia claim maiden Hollywoodbets COSAFA Women's Championship title". COSAFA. 11 September 2022. Retrieved 8 August 2023.
"Double delight for Barbra Banda as Copper Queens sweep COSAFA individual awards". Zambia24. 12 September 2022. Retrieved 8 July 2023.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:Navboxes