Catherine Mabuza
Manana Catherine Mabuza 'yar siyasa ce ta Afirka ta Kudu kuma mamba ce a majalisar dokokin Afirka ta kasa. [1] [2] Ita ce mukaddashin Firayim Minista na Limpopo. [3]
Catherine Mabuza | |||||
---|---|---|---|---|---|
22 ga Afirilu, 2004 - 26 ga Afirilu, 2004 ← Ngoako Ramathlodi (en) - Sello Moloto (en) →
| |||||
Rayuwa | |||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | African National Congress (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Mrs Manana Catherine Mabuza". pa.org.za. Retrieved 4 April 2021.
- ↑ "Statement By Ms Manana Catherine Mabuza On The Clean-Up Campaign For SA's Borders". ANC Parliament. 27 October 2009. Retrieved 4 April 2021.
- ↑ "Limpopo". World Leaders. Retrieved 4 April 2021.