Caterina Scarpellini
Caterina Scarpellini (29 Oktoba 1808-28 Nuwamba 1873), wata ƙwararriyar masaniyae taurari ƴar ƙasar Italiya wacce ta gano wani tauraro mai wutsiya kuma a matsayinta na masanin yanayi ta kafa tasha a Roma a cikin 1850s.
Caterina Scarpellini | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Foligno (en) , 29 Oktoba 1808 |
ƙasa | Kingdom of Italy (en) |
Mutuwa | Roma, 28 Nuwamba, 1873 |
Makwanci | Campo Verano (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Erasmo Fabri Scarpellini (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Italiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari da scientist (en) |
Mamba |
Accademia dei Georgofili (en) Moscow Society of Naturalists (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.