Category talk:Muhammad

Latest comment: shekara da suka gabata 3 by Abubakar A Gwanki in topic Na goyi baya

Wannan category bai dace ba gyara sashe

Yakamata a goge wannan category, bai dace ba, zaku iya tattauna fahimtar ku. Em-mustapha t@lk 09:55, 6 Oktoba 2020 (UTC)Reply

Na goyi baya gyara sashe

Na daɗe da sanin wannan Category ɗin, kuma a bisa tsarin tafiyar da Category lallai wannan ya saɓa. Dan haka na goyi bayan a goge shi. - Abubakar A Gwanki (talk) 20:04, 6 Oktoba 2020 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Muhammad.