Hausa Wikimedians User GroupGyara

Hello! Abubakar A Gwanki I would like to let you know that I have started our Hausa editors community user group Hausa Wikimedians User Group in order to have a connected and collaborative working environment, that would serve as a primary place for co-ordinating of activities that would support us all in our editing and order related endeavors to improve and make quality contents of the Wikimedia projects. Please don't hesitate to add yourself. Thanks

Barka da aiki, kasantuwarka daya daga cikin masu kokari wurin taimako sosai a wannan shafin, inason ka turo mini da Imel dinka, domin zamuyi rijistan UserGroup dinmu a Wikimedia foundation ta san da zaman mu. Nagode. The Living love (talk) 11:12, 3 ga Faburairu, 2019 (UTC)

Kasarnan nasa sunana amma sunanka ya bace. Bello Na'im (talk) 06:04, 2 ga Yuli, 2021 (UTC)

Share your experience and feedback as a Wikimedian in this global surveyGyara

  1. This survey is primarily meant to get feedback on the Wikimedia Foundation's current work, not long-term strategy.
  2. Legal stuff: No purchase necessary. Must be the age of majority to participate. Sponsored by the Wikimedia Foundation located at 149 New Montgomery, San Francisco, CA, USA, 94105. Ends January 31, 2017. Void where prohibited. Click here for contest rules.

Your feedback matters: Final reminder to take the global Wikimedia surveyGyara

(‘’Sorry to write in English’’)

Facebook pageGyara

Dear Abubakar,

Thanks for your contributions. Just to mention that I have just created a Facebook page regarding the Hausa Wikipedia, in order to get more interest from Hausa-speaking people: you're welcome if you want to like it or share it with your friends: Hausa Wikipedia

Thanks a lot, Kind regards, --DonCamillo (talk) 11:09, 5 Maris 2018 (UTC)

Ina bukatar tallafin ka Mr. DonCamilloGyara

Barka dai Malam DonCamillo, gaskiya naji dadin ganin bayaninka inda kake cewa Kai ba faranshe ne kuma kana son taimakawa a bangaren Wikipedia Hausa. To nima ina bukatar tallafinka musamman ma ta bangaren yadda ake loda hoto wato Uploading. Sau tari idan nayi sai kuma a goge shi. Wai ya zanyi ne a daina goge min? Kataimaka min domin inason taimakawa bangaren wikipedia Hausa.

Barka da safe Mallam Abubakar,
Na iya taimake ka, i mana. Yi hakuri ina magana Hausa kadan-kadan. Wane hoto kake kokari uploading? Za ka iya kuka mani? Idan ka so upload hotuna, kana bukatar mallakan hotuna. Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 06:15, 8 Maris 2018 (UTC)
Good morning dear Abubakar,
Of course I will be happy to help you. Are you trying to upload on Wikimedia Commons? Can you tell me what kind of picture you are trying to upload, or which account you are using on Wikimedia Commons? You have to be the owner of the picture for it to be accepted on Wikimedia Commons.
Kind regards, --DonCamillo (talk) 06:15, 8 Maris 2018 (UTC)

AdminsGyara

Dear Abubakar,

Thanks a lot for your contributions to the project!

This is just to inform you that we have two applications for "admin" status (a status that allows you to delete non-appropriate content, to block people who are adding inappropriate information...) at the moment on the Hausa Wikipedia: Ammarpad and myself.

Your support would be much appreciated: we just need you to add "*'''Support''' --~~~~" here and here.

Thanks a lot/Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 05:38, 11 Mayu 2018 (UTC)

Ne man taimakoGyara

Assalamu alaikum malam abubakar da Don camilo, ni dalibi ne maison bincike, karance-karance da kuma rubutu musamman sanin tarihi dan Allah inaso a bani dama kuma asakani a hanya nayi wasu rubutun ta yadda zan anfanar da al'ummar hausawa, nadanyi wani Karin bayani akan tarihi Michael Jackson zaku iya dubawa Ku gani Dan Allah. Ina data zaku taimakeni.

WAM 2018Gyara

Salam Abubakar, Bansan ko zaka shiga cikin wannan gasar ba, amma idan kanada sha'awa zaka iya shiga ka duba Karin bayani anan Wikipedia:Watan Yan'Asiya. Nagode. The Living love (talk) 13:54, 6 Nuwamba, 2018 (UTC)

a'a ban mantaka ba domin jiya najin dadin abubuwan da ka nunamin kuma kamar yacce ka sani ni sabo ne a wiki ina da bukatar taimakon ka na gode

Salam Abubakar, A madadin organizers na Wikipedia Watan Asiya, muna godiya da shiga gasar WAM da kayi a watan Nuwamban 2018, kayi kokari sosai, ka rubuta kasida daya(tsubirin kwakwa), sai dai baka samu zama Ambassador ba, saboda ana bukatan kasidu talatin ko fiye kafin ka kasance Ambassador na Asian months kuma a aiko maka da kyaututtuka na Postcards. Muna godiya sosai, dafatan zaka shiga gasar a watan Nuwamba mai zuwa. The Living love (talk) 20:36, 27 ga Janairu, 2019 (UTC)

Gayyata zuwa fassara.Gyara

Barka dai Ameer! Ina mai sanar da Kai cewa a yanzu zaka iya fassara duk wani shafi na wikipedia zuwa harshen hausa da taimakon "fassarar google". Na gode! Engr Muhammad Khamis (talk) 16:48, 12 ga Janairu, 2019 (UTC)

Bagwai/ƁagwaiGyara

Barka da rana! Za ka iya bayyana idan an rubutu "Bagwai" ko "Ɓagwai"? (Or which one is more correct? This way I will make sure Wikidata and other projects are using the correct spelling.) Nagode sosai! –DonCamillo (talk) 05:39, 15 ga Janairu, 2019 (UTC)

Second one is more correct sir. thanks Abubakar A Gwanki (talk) 06:07, 15 ga Janairu, 2019 (UTC)

Assalam malam abubakar ina neman wani taimako

Community Insights SurveyGyara

RMaung (WMF) 00:47, 7 Satumba 2019 (UTC)

Reminder: Community Insights SurveyGyara

RMaung (WMF) 18:56, 20 Satumba 2019 (UTC)

Reminder: Community Insights SurveyGyara

RMaung (WMF) 15:11, 4 Oktoba 2019 (UTC)

Abun luraGyara

Assalamu Alaikum, naga kana kokarin kirkiran Makuloli a Hausa Wikipedia, Allah ya taimaka mana dukan mu. amman abunda yake bani mamaki shine; naga baka samar da diddigin bayanai wato(Refrence) inda nake tinanin rashin yin hakan zai kawo ma Hausa Wikipedia tsaiko ko kuma koma baya, a nan kusa ko kuma nan gaba kadan. saboda duk makular da aka kirkira za'ayi bincike akan ingancin labarin ko yanzu ko kuma nan gaba kadan, nayi duba da kuma la'akari da makulan da ka kirkira ne mai suna Mulhidanci Rashin kawo refrence na nuna rashin ingancin makula. Allah yasa zaka gyara, Naagode daga naka Anasskoko (talk) 20:50, 30 Oktoba 2019 (UTC)

Inganta RubutuGyara

Salam Abubakar, Barka da ƙoƙari, yakamata mu fara inganta rubutun mu, abunda nake nufi shine zaifi ace a dukkanin Rubuce-rubucen mu, mu riƙa banbanta tsakanin k da ƙ, b da ɓ, d da ɗ da dai sauransu, naga da kai da Anasskoko kun ƙirƙiri wasu sunayen Sahabbai amma acikin sunan baku sanya ɗan saidai kawai Ku sanya dan wanda kuma hakan akwai matukar banbanci wurin karanta su, misali, musamman ga waɗanda basa jin Hausa sosai, su ba zasu faɗe shi kamar yadda kai da kasan harshen zaka faɗa ba, a haka sai kaga ma'ana ya canja. Da fatan ka fahimce ni. Nagode da ƙoƙari.The Living love (talk) 11:25, 27 Disamba 2019 (UTC)

User:Abubakar A Gwanki Ina mai sanar da kai cewa zaka iya sanin yanda ake saka lankwasa a hausa a wannan shafin tilde. Naagode Anasskoko (talk) 11:52, 30 Disamba 2019 (UTC)

Daukan hotuna domin Hausa WikipediaGyara

Salam, ina mai sanar dakai cewa na fara daukan hotuna wanda zamu iya amfani da su a wikipedia ta hausa, duba da la'akari da karanci hotuna ne yasa na fara wannan aikin zaka iya dubawa kagani in akwai wani hoto da kake so ka saka a hausa wiki. Visit my contribution in commons Hotuna na a Commons. zan so inji ta bakinka. A kullun naka Anasskoko (talk) 10:26, 8 ga Faburairu, 2020 (UTC)

FassaraGyara

Dear Abubakar,

I hope this finds you well. Ramadan kareem. I'm trying to connect a few of the articles that have been created to the appropriate Wikidata item. Don Allah ka iya fassara kalmar mulhidanci da Turanci? Nagode sosai. –DonCamillo (talk) 07:51, 27 ga Afirilu, 2020 (UTC)

Hello DonCamillo, Mulhidanci means Atheism, then you can use Mulhidi for male Atheist and for female is Mulhida, while Mulhidai is a pronoun.
Nagode sosai! –DonCamillo (talk) 05:22, 28 ga Afirilu, 2020 (UTC)

Taimakon kai da kaiGyara

Asalamu alaikum, barkan ka,User:Abubakar A Gwanki kuma Sannu da aiki, ina mai farin cikin sanar da kai cewa akwai furojet dana ke so na fara akan tallata wannan shafin na Hausa Wikipedia a sassan tattaunawa na yanar gizo, wato Online Campaign da harshen turanci, ina bakutan taimakon ka, ina so in hada hannu dakai wajen ganin cewa furojet din ta kammala, zan sanya sunanka a cikin wadanda zasu taimaka wajen gudunar da aikin a can meta:rapid grants, kamar yanda ka gani, da fatan zaka bada hadin kai, nagode sosai.---- An@ss_koko(magana)(aiki) 11:34, 30 ga Yuni, 2020 (UTC)

  • User:Anasskoko Masha Allah, na duba project din kuma yayi. Ba matsala Zan baka dukkannin goyon baya akan project din. Kodayaushe a shirye nake da zarar ka tautube ni. Nagode -Abubakar A Gwanki (talk) 17:45, 5 ga Yuli, 2020 (UTC)

AsssalamGyara

Barka da aiki dan Allah malam Abubakar ina so na koyi yadda ake table da kuma sa hoto kamar yadda naga kayi ynz. Na gode daga ABDULMALIK Maliky (talk) 11:37, 14 Satumba 2020 (UTC)

Wls, Malam Maliky, a yanzu akwai Template na infobox a Hausa Wikipedia, kawai ka saka akwai kamar haka { {databox}} daga saman Article Dinka. Amma ka hade { da na raba.

Nagode Abubakar A Gwanki (talk) 11:48, 14 Satumba 2020 (UTC)

Yauwah nagode Allah ya saka da alheri, Allah ya ƙara basira. Maliky (talk) 19:03, 14 Satumba 2020 (UTC)

We sent you an e-mailGyara

Hello Gwanki,

Really sorry for the inconvenience. This is a gentle note to request that you check your email. We sent you a message titled "The Community Insights survey is coming!". If you have questions, email surveys@wikimedia.org.

You can see my explanation here.

MediaWiki message delivery (talk) 18:50, 25 Satumba 2020 (UTC)

ThanksGyara

Thank you for Hilaire Mbakop. --Cethegus (talk) 22:15, 8 ga Afirilu, 2021 (UTC)

Muhammad YusufGyara

Assalamu Alaikum,

Ina kan gyara mukalar ne ban gama gyarawa ba kayi reverting edits dina, nasan kila kaima kana kokarin gyara mukalar ne. An@ss_koko(Yi Magana) 21:52, 5 Mayu 2021 (UTC)

#1I1RGyara

Barka da kokari Abubakar bai kama ta ba karinka reverting din abin da nake yi ba kuma kasan project nake yi na saka manazarta/Reference kuma kasan duk mai amfani da hash tag kasan aiki ya keyi da fatan zaka fahim ta[[Aliyu shaba]]Talk 08:26, 21 Mayu 2021 (UTC)

  • Kayi hakuri Aliyu Shaba, akwai kuskuren da ya faru ne, Nima banso hakan ya faru ba. Allah ya taimaka ya bada sa'a. - Abubakar A Gwanki (talk) 08:16, 22 Mayu 2021 (UTC)

Invitation for Functionary consultation 2021Gyara

Greetings, Admins of the emerging community,

I'm letting you know in advance about a meeting I'd like to invite you to regarding the Universal Code of Conduct and the community's ownership of its future enforcement. I'm still in the process of putting together the details, but I wanted to share the date with you: 10/11 July, 2021. I do not have a time on this date yet, but I will let you soon. We have created a meta page with basic information. Please take a look at the meta page and sign up your name under the appropriate section.

Thank you for your time.--BAnand (WMF) 15:14, 10 June 2021 (UTC)

Gasar Hausa WikipediaGyara

Assalamu alaikum @Abubakar A Gwanki,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode- An@ss_koko(Yi Magana) 11:06, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)

AssalmaGyara

Nayi ta ƙoƙarin shiga shafin gasar amma kuma baya yiwuwa yana buƙatar na saka wani code ina neman ƙarin bayani a kai Maliky (talk) 14:18, 4 ga Yuli, 2021 (UTC)

Akwai page ɗin da nake gani wanda kayi jerin sunayen mutane da kuma ƙungiyoyi da kae buƙar a samar amma kuma ynz bana ganin sa Maliky (talk) 14:35, 7 ga Yuli, 2021 (UTC)

Nagode da tunatarwa Maliky a yanzu na dawo da shi. - Abubakar A Gwanki (talk)

Aslm, Gwanki naga ka goge gyaran da sabon editor yayi wato Usman wanda tare muke aiki dashi a nan katsina kuma ina lura da duk gyararrakin da yayi Uncle Bash007 (talk) 13:02, 13 ga Yuli, 2021 (UTC)

Barka da kokari Uncle Bash, ni administrator ne, dukkan wata makala ko gyaran da kaga na goge shi to ya cancanci hakan. Na gode–Abubakar A Gwanki (talk) 20:55, 13 ga Yuli, 2021 (UTC)

Assalamu,alaikum my name is salahuddin ibrahim zanbada gudummawa ta wannan bangaran

Translation requestGyara

Hello.

Can you translate and upload the articles en:Azerbaijanis and en:Azerbaijani language in Hausa Wikipedia? Short and simple articles will suffice. These articles would be complementary articles for the already existing article Azerbaijan.

Yours sincerely, Multituberculata (talk) 07:09, 3 Nuwamba, 2021 (UTC)

Songhai properGyara

Kaayi kokari sosai. I was the one that created the Songhai proper article in English. It's quite interesting seeing it has been translated to Hausa. Thank you! Ibdawud (talk) 15:58, 21 Nuwamba, 2021 (UTC)

How we will see unregistered usersGyara

Ya!

Kun sami wannan sakon ne saboda kuna daga cikin admin a Wikimedia wiki.

A sanda wani yayi gyara a Wikimedia wiki ba tare da sun shiga akwatin su ba yau, mu kan nuna adireshin su na IP. Kamar yadda kuka riga kuka sani ba zamu iya cigaba da hakan ba a nan gaba. Wannan yarjejeniya ce daga sashen shari'a na Gidauniyar Wikimedia, saboda tsarin gudanarwa na kariya akan layi sun canza.

A madadin IP zamu nuna sifar nuniya. Ku amatsayin admin zaku cigaba da ganin IP din. za'a samar da sabuwar wani hakki na user right ga wadanda ke son ganin cikakken IPs na wadanda basu yi rijista ba domin tunkaran batanci, cin-zarafi da spam ba tare da zama admins ba. Patrollers su ma zasu iya ganin wani bangare na IP koda bada wani hakki na user right ba. kuma dai muna aiki akan inganta ababen aiki dan taimakawa.

Idan baku taɓa gani ba kafin nan, zaku iya karanta ƙarin bayani a Meta. Idan kuna son ganin baku rasa sauye-sauyen fasahohin mu ba a Wikimedia wikis, zaku iya subscribe zuwa wasiƙar mako na fasaha.

Muna da hanyoyi biyu da aka bijiro wannan sifar na iya aiki. Zamu ji daɗin ji daga gare ku a Ina ne kuke tunanin zai yi maku aiki mai kyau da wiki ɗin ku, a yanzu da nan gaba.Kuna iya sanar da mu a shafin tattaunawa. Kuna iya rubutawa a harshen ku. Shawarwarin an bada sune a Oktoba kuma zamu fidda matsaya a ranar 17 Janairu.

Godiya gare ku. /Johan (WMF)

18:15, 4 ga Janairu, 2022 (UTC)

Translation requestGyara

Hi, could you please translate this to Hausa and add it to the Interlingue article?

Interlingue, formerly Occidental, is an international auxiliary language created by Edgar de Wahl and published in 1922.

Thank you for your help. –Caro de Segeda (talk) 12:15, 14 ga Janairu, 2022 (UTC)

Flower of the monthGyara

 
Hibiscus cannabinus

Hi Gwanki

For your huge efforts on Hausa Wikipedia I want to award you with the Flower of the month.

Best regards, –Holder (talk) 05:20, 1 ga Maris, 2022 (UTC)

Thanks, best regards Gwanki(Yi Min Magana) 06:15, 1 ga Maris, 2022 (UTC)

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?Gyara

Hi! @Gwanki:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

Please vote and encourage other editors of Hausa Wikipedia to also vote.

Regards, Zuz (WMF) (talk) 14:29, 14 ga Maris, 2022 (UTC)

Stefania TurkewichGyara

Thank you so much Gwanki, for this article! Nicola Mitchell (talk) 10:20, 3 ga Yuni, 2022 (UTC)

Your Welcome Gwanki(Yi Min Magana) 11:03, 3 ga Yuni, 2022 (UTC)

VandalismGyara

Hi, please see Special:Contribs/2A01:E0A:283:A40:45B8:87C:AFDE:F605 and their edits to Listembourg. Styyx (talk) 21:14, 3 Nuwamba, 2022 (UTC)

The Climate BookGyara

Dear Gwanki, would be this article something you would like to translate for your language section? Cethegus (talk) 12:24, 21 Nuwamba, 2022 (UTC)

Thank you very much for th article! I beleive in information. --Cethegus (talk) 21:35, 24 Nuwamba, 2022 (UTC)
Hi @Cethegus thanks for reaching out to me, i can help all the time when you suggest for another article. Thanks Gwanki(Yi Min Magana) 21:09, 27 Nuwamba, 2022 (UTC)
Hi Gwanki, thank you very much for your offer. From my point of view an article about human history would be nice to have in Haussa. But it is rather long. So I don't know if that would make sense for you. Woud it? --Cethegus (talk) 18:18, 28 Nuwamba, 2022 (UTC)
Yes, I'll do it. Gwanki(Yi Min Magana) 19:00, 28 Nuwamba, 2022 (UTC)
Could you translate Greta Thunberg as well? This seems to be even more urgent.--Cethegus (talk) 06:19, 12 Disamba 2022 (UTC)
Yeah I can do this, but Human History can't translate all, I don't have a big device do that work. Thanks Gwanki(Yi Min Magana) 06:26, 12 Disamba 2022 (UTC)
Thank you very much! - Lateron you might look at certein chapters of human history for instance atAncient history and take out certain parts of it, that you find interesting. If there is no article about that subject in hausa yet, you could translate this short part. (But anyhow, I don't know the Hausa-Wikipedia and only looked for an article that is not included yet. You know better what is important for you.) - You find Greta Thunberg in 108 language sections, so I thought there was already an article in hausa. But in context with the climate book she is very essential. Therefore I would be very happy if you could translate this article. --Cethegus (talk) 18:28, 12 Disamba 2022 (UTC)
Thank you very much, I've translated the article Here, thanks Gwanki(Yi Min Magana) 17:21, 15 Disamba 2022 (UTC)
Marvellous! --Cethegus (talk) 22:42, 16 Disamba 2022 (UTC)
Do you think, you could translate a bit of this article as well? --Cethegus (talk) 14:56, 20 Disamba 2022 (UTC)