Caracol Televisión tashar talabijin ce a ƙasar Kolombiya. An kafa shi a shekara ta 1969.

Caracol Televisión

Bayanai
Iri tashar talabijin
Ƙasa Kolombiya
Harshen amfani Yaren Sifen
Mulki
Hedkwata Bogotá
Mamallaki Valorem (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1969

caracoltv.com


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe