Kanberra
(an turo daga Canberra)
Kanberra ko Canberra (lafazi: [kanebera]) birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Shi ne babban birnin ƙasar Asturaliya (babban birnin tattalin arziki Sydney ne). Kanberra yana da yawan jama'a 403,468, bisa ga jimillar shekerar 2016. An kuma gina birnin Kanberra a shekarar 1913 bayan haifuwan annabi Issa.
-
Austaraliya Indonesian embassy
-
Kofar shiga Gidan tarihi na kasa, Kanberra Australiya
-
Australian Academy of Science, Shine Dome
-
The New Parliament House
-
National Gallery of Australia
-
Librarin Australia a Canberra
-
Majalisar Australia a Canberra
-
National gallery a Canberra
-
National Carillon a Canberra
Kanberra | |||||
---|---|---|---|---|---|
Canberra (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Asturaliya | ||||
Mainland territory of Australia (en) | Australian Capital Territory (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 381,488 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 808.61 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Canberra - Queanbeyan (en) | ||||
Yawan fili | 471.78 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Burley Griffin (en) | ||||
Altitude (en) | 578 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 12 ga Maris, 1913 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 2600–2617 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+10:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0251, 0252, 0261 da 0262 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | act.gov.au |