C.J. Obasi
Daraktan fim a Najeriya
(an turo daga CJ Obasi)
C.J. Obasi[1] mai shirya fina finai ne mai bada umarni kuma marubuci sannan mai gyara a kasar Najeriya.
C.J. Obasi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Owerri, 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | jahar Legas |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Najeriya, Nsukka Digiri a kimiyya : computer science (en) Makarantar Sakandare ta Gwamnati, Owerri |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, editan fim da marubin wasannin kwaykwayo |
Muhimman ayyuka |
Ojuju Living in Bondage: Breaking Free O-Town |
IMDb | nm5236429 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.