Bushra Rozza
Bushra Rozza (lar|بشرى رزة; anfi saninta da Bushra), ta kasance yar fim ɗin kasar Misra kuma mawakiya. Ta samu kyautar Best Actress award a bikin Dubai International Film Festival Dan matakin da ta taka a fim din 678.[1][2]
Bushra Rozza | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | بشرى أحمد رزة |
Haihuwa | Birtaniya, 5 Oktoba 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Mazauni | Kairo |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm1655591 |
bushraofficial.com |
Farkon rayuwa
gyara sasheBushra an haife ta ne a Cambridge, England, wanda mahaifin ta Ahmed Abdalla Rozza marabuci ne daga kasar Misra, da mahaifiyarta wacce ke aiki amatsayin mai taimakon cigaban mutane, tafi maida hankali wajen yancin mata. Bushra ta dawo Cairo, Egypt asanda take shekara 10 da haihuwa.[3][4]
Aiki
gyara sasheBushra ta fara aikin watsa labarai akan tashar tv ta satellite daga nan ta koma shirin fim a shekarar 2002. Matakin ta na farko a fim shine a sitcom Shabab Online (Youth Online). Sannan ta taka rawa da dama a matakai daban-daban a fannin shirin barkwanci da dirama. Ta lashe kyautar a farkon akin a fim din ta na shekarar 2004 Alexandria... New York, wanda Youssef Chahine yayi darekta. Ta kuma saki wakoki n'a albam da dama kamar Makanak (Your Place) da Ehki (Talk), da kuma vidiyon waka Cobra, wanda yayi suka ga jarumi Mohamed Ramadan.[5]
Ta kuma kirkiri ElGouna Film Festival, bikin data kirkira dan tattauna aladu. Akan cin-zarafin jima'i, ta bayyana cewa "Yan'siyasa kadai basa samr da canji. Lokaci ne sosai a gare mu jarumai da masu samar da fina-finai da mu shiga ciki."[6]
Iyali
gyara sasheBushra tayi aure da injinya kuma dan kasuwa daga kasar Suriya, Amr Raslan, daga shekarar 2010 zuwa shekarar 2015, tare dashi suna da ya'ya biyu.[4][7][8]
Cece-kuce shekara
gyara sasheNassoshi da dama Sun nuna an haife ta ne a shekarar 1976,[3][4] but she later mentioned that she was born in the 1980s.[9] Her official Facebook account stated 5 October as a birth date,[10] and one source reported 1982.[11]
Fina-finai
gyara sashe- Alexandria... New York (2004)
- 678 (2010)
- Mr. & Mrs. Ewis (2012)
TV
gyara sashe- Hidden Worlds (2018)
Discography
gyara sashe- Tabat & Nabat (2005)
- Cobra (2018)
Manazarta
gyara sashe- ↑ McArthur, Rachel (23 December 2010). "'We've all been harassed'". Gulf News. Retrieved 23 January 2011.
- ↑ "2010 Winners". Dubai International Film Festival. Archived from the original on 26 December 2010. Retrieved 23 January 2011.
- ↑ 3.0 3.1 "معلومات لا تعرفها عن بشرى في عيدها... لهذا السبب تركت منزل والدتها". sayidaty.net (in Arabic). 5 October 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ 4.0 4.1 4.2 "مذيعة تزوجت رجل أعمال ودفعت ثمن أفكار والدها.. 13 معلومة عن بشرى". tahrirnews.com (in Arabic). 3 October 2017. Archived from the original on 18 October 2020. Retrieved 7 November 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Raddan ala Muhamad Ramadan: Bushra Tanddah Ansariatan" [Responding to Muhammad Ramadan: Bushra exudes racism] (in Arabic). al-Akhbar. Retrieved 14 April 2019.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Mai El Shoush. "Film shines spotlight on Egypt's sexual harassment". The National. Abu Dhabi Media. Retrieved 3 January 2014.
- ↑ "بشرى: زواجي كان غلطة.. ولن أسامح أحمد الفيشاوي". gololy.com (in Arabic). 29 April 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Nine things about Bushra not known before her TV interview". Egypt Today. 1 May 2018.
- ↑ "بشرى: أنا مواليد الثمانينات ومحدش يقدر يكذب طول ما السجل المدنى موجود". youm7.com (in Arabic). 4 March 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Bushra – About". Facebook.
- ↑ "بشرى في عيد ميلادها..ممثلة ومطربة وشاعرة وملحنة ومنتجة ومؤسسة مهرجانات فماذا عن طفليها؟". hiamag.com (in Arabic). 10 May 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)