A Musulunci, Eid ne sunan bukukuwan musulunci biyu:

  • Eid ul Fitr-, bayan azumi watan Ramadan, a ranar farko na Shawwal.
  • Idi ul-Adha, tunawa da yardar da Annabi Ibrahim ya yi na sadaukar da dansa ga Allah, a ranar goma ga Zulhi-Hijjah, ga waɗanda ba sa aikin hajji .
Infotaula d'esdevenimentBukukuwan Idi
Iri national day (en) Fassara
biki
hoton massalacin idi
mutane na sallah idi a Nigeria