Boubaker El Akhzouri
Boubaker El Akhzouri (an haife shi a 1 ga Nuwamba 1948 a Béni Khedache ) masanin tauhidi ne kuma ɗan siyasa na Tunisiya.
Boubaker El Akhzouri | |||
---|---|---|---|
10 Nuwamba, 2004 - 31 Disamba 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Beni Khedache (en) , 1 Nuwamba, 1948 (76 shekaru) | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Malamin akida | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Constitutional Democratic Rally (en) |
Mulki
gyara sasheAn nada shi Ministan Harkokin Addini a gwamnatin Ghannouchi a ranar 10 ga Nuwamba shekarar 2004. A wata hira da Assabah, ya bayyana cewa hijabi bai dace da al'adun Tunusiya ba, wanda ya haifar da takaddama a kafafen yada labarai na Larabawa. Bayan tashin hankali a yankin Sidi Bouzid, an yanke shawarar yin garambawul ga majalisar ministoci a ranar 29 ga Disambar shekarata 2010, wanda ya ga an maye gurbinsa da Kamel Omrane .
Manazarta
gyara sashe