Mohamed Salahdine Boubacar Saleck (an haife shi a shekara ta 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Mauritania wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron ragar kulob ɗin Tevragh-Zeina da kuma tawagar ƙasar Mauritania.

Boubacar Salahdine
Rayuwa
Haihuwa Muritaniya, 31 Disamba 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Tevragh Zeïna (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Salahdine ya fara buga wa Mauritania wasa a ranar 5 ga watan Satumba 2015 da Afirka ta Kudu. An saka shi cikin tawagar Mauritania a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2018 a Morocco. [1]

Kididdigar sana'a gyara sashe

Ƙasashen Duniya gyara sashe

Ƙididdiga daidai kamar wasan da aka buga 6 Oktoba 2016

tawagar kasar Mauritania
Shekara Aikace-aikace
2015 1
2016 1
2017 1
Jimlar 3

Girmamawa gyara sashe

  • Ligue 1 Mauritania ( 2015-16 )
  • Coupe du Président de la République : mai nasara ( 2016 )

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe


Manazarta gyara sashe

  1. "2018 African Nations Championship squads" (PDF). Confederation of African Football . Archived (PDF) from the original on 2018-01-19. Retrieved 20 January 2019.