Gidan Littattafai (wanda kuma ake kira CSS gidan littattafai) gini ne a Tsibirin Legas wanda ke arewa maso gabashin titin Broad a titin Odunlami. Godwin da Hopwood Architects ne suka tsara shi [1] kuma an gina shi a 1973.

Gidan sayar da littattafai, tsibirin Legas
A waje na CMS gidan littattafai lagas c.1938

Tarihi gyara sashe

Lokacin da masu wa'azi na CMS suka isa Najeriya a cikin shekarun 1850, wasu sun zauna a Marina, Legas inda suka bude karamin kantin sayar da Littafi maitarki da sauran labaran Kirista. Daga baya aka sayi ginin da ke karbar shagon kuma an gina sabon tsari a 1927, Bishop Melville Jones ne ya keɓe wannan tsarin. Kasuwancin kasuwanci na CMS daga baya ya canza sunansa zuwa CSS, (Church and School Suppliers)masu rarraba makrantun choci. [1][1]An rushe ginin da ya gabata kuma an gina gidan sayar da littattafai na yanzu a 1973. [1][1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

1.B prunal ogunsote. ''tsrin kasa na Najeriya''(PDF)

  1. 1.0 1.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.6°27′07″N 3°23′27″E / 6.4520720°N 3.3909398°E / 6.4520720; 3.3909398