Bombo Madalena Calanula (an haife ta a ranar 23 ga watan Fabrairu 1983)[1] tsohuwar 'yar wasan ƙwallon hannu ne daga Angola.[2] Tana taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta kasar Angola, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a kasar Brazil.[3]

Bombo Calandula
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa line player (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Bombo Calandula Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  3. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Bombo Calandula at Olympics.com

Bombo Calandula at Olympedia