Mumbai
(an turo daga Bombay)
Mumbai ko Bombay birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Maharashtra. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 21,357,000 (miliyan ashirin da ɗaya da dubu dari uku da hamsin da bakwai). An gina birnin Mumbai a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.
Mumbai | |||||
---|---|---|---|---|---|
मुंबई (mr) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Mumba (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Maharashtra | ||||
Babban birnin |
Maharashtra (1960–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,414,288 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 25,562.67 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Konkan (en) | ||||
Yawan fili | 603 km² | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1507 | ||||
Muhimman sha'ani |
26/11 Mumbai attacks (en) (2008)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Mumbai (en) | Iqbal Singh Chahal (en) (8 ga Maris, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 400001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Indian Standard Time (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0022 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | portal.mcgm.gov.in |
rnin Mumbai ya shahara da kasuwanci da hada-hada ta yadda ya zama birni mafi shahara a kasar Indiya gabaki daya.i
Hotuna
gyara sashe-
Titin Kalbadevie, Mumbai 1890
-
Holy Name Cathedral Bombay, Mumbai
-
Lambun Hanging, Mumbai 2016
-
Koton koli ta Bombay, Mumbai
-
Massallacin Jama, Mumbai
-
Hotel na Taj Mahal, Mumbai
-
Hasumiyar Antilia, Mumbai
-
Kofar fita daga Mumbai, Indiya
-
Marine Lines, Mumbai
-
Mumbai
-
Dogayen gine-gine, Mumbai