Bola Philomena Ikulayo (An haifeta a ranar 2 ga watan Yuni 1948 - ta mutu a ranar 24 ga watan Maris 2016). Ita ce mace ta farko 'yar Najeriya farfesa a fannin ilimin halayyar Ɗan Adam, kuma wacce ta kafa cibiyar ilimin halayyar ɗan adam ta kungiyar Najeriya (SPAN).[1][2][3]

Bola Ikulayo
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ekiti, 2 ga Yuni, 1948
ƙasa Najeriya
Mutuwa jahar Lagos, 24 ga Maris, 2016
Sana'a
Sana'a Malami da sports psychologist (en) Fassara

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Bola Ikulayo a ranar 2 ga watan Yuni, 1948 a Ikoro-Ekiti, a yankin Kudu.[1]

Ta fara aiki a matsayin malama a shekarar 1967 a St. Benedict Catholic Primary School a Igede, jihar Ekiti.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Serpa, Sidonio; Stambulova, Natalia (2 April 2016). "Bola Ikulayo (1948–2016)". International Journal of Sport and Exercise Psychology. 14 (2): 188–193. doi:10.1080/1612197X.2016.1180748. S2CID 183988699 – via Taylor and Francis+NEJM.
  2. "Encomiums for Prof Ikulayo at book launch". Vanguard News (in Turanci). 27 November 2013. Retrieved 22 August 2022.
  3. Edet, Hope (9 March 2017). "IKULAYO. Prof. (Mrs) Philomena Bolail (nee Faladel)".