Blessing Nwagbu
Blessing Nwagba haifaffiyar garin abiyace an haifeta a garin ta taso a garin tayi makarantar firamari da sakandiri ta a st clement dake garin mbutu umuojioma ogbu,sannan tayi jamiar lagos ta gama digiri dinta afannin (sociology), ilimin zaman takewa ta kamalla a shekara ta 1983.Takoma ta cigaba da PHD, dinta a sociology (industrial relations and personnel management), A jamia dake port harcourt a shekara 2014.Tayi aure bayan ta kammala karatunta inda ta auri israel nwagba dan garin abiya suna da yara 4.[1]
Blessing Nwagbu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1959 (64/65 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos jami'ar port harcourt Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Odogbolu |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-03. Retrieved 2024-05-26.