Blessing Igbojionu (an haife ta a ranar 26 ga watan Satumba a 1982) ƴar ƙwallon ƙafan Najeriya ce. Ta wakilci Najeriya a wasannin Olympics a bazara na shekarar 2004. kuma Tana buga wasa a ƙungiyar Pelican Stars.[1]

Blessing Igbojionu
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 26 Satumba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe

  1. "Olympic Women's Football Tournaments Athens 2004 – Squad List: Nigeria (NGR)". FIFA. Archived from the original on 7 September 2015. Retrieved 2 October 2015.