Blessing Nnabugwu Diala (haife 8 Disamba 1989) ta kasance yar wasan kwallon kafa ce, kuma tana daya daga cikin wadanda suke buga gaba na kasar Equatorial Guinea, a league din mata, tana buga ma kulob din Deportivo Evinayong.

Blessing Diala
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 8 Disamba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Nigerian English
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sunshine Queens F.C. (en) Fassara2009-2012
ŽFK Spartak Subotica (en) Fassara2012-2012
  Bobruichanka Bobruisk (en) Fassara2013-201372
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.67 m

An haife ta a Nijeriya, memba ce, a matsayinta na 'yar ƙasa ta asali, ta ƙungiyar mata ta Equatorial Guinea. Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2011.[1]

Manazartai gyara sashe

  1. "Official squad list 2011 FIFA Women's World Cup". FIFA. 17 June 2011. Archived from the original on 12 July 2011. Retrieved 17 June 2011.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Blessing Diala – FIFA competition record